Assalamu Alaikum
A Matsayin mu Na Dalibai Dan Asalin Tarauni local government muna a Kira GA masu girma shugabanin karamar hukumar da Su dubi Allah Alfarmar wanna wata Mai Girma suzu ae zaban Shugabancen Dalibai na kamar hukuma duba da kusan shekara biyu ana takara bayan shudewar gwamnatin Baya Gwamnatin.
Hon Abubakar zakari Habu PA
Forma Chiaman Tarauni local Government.
Ina kira Ga maigirma. Executive. Chiaman Na Tarauni local Government
Hon. Ahmad Ibrahim Muhammad ( Sekure )
Muna kira ga dukk masu Hannu da shuni kamar irin su.
1) HON. VICE CHIAMAN.
Tarauni local Government.
Hon. Khalid Ayuba Ahmed
2) HON. SECTAREY GEN.
Tarauni local Government.
Hon. Aminu Muhammad Malami
3) HON. SPEAKER
Tarauni local Government.
Hon. Ahmed Ibrahim Muhammad
Ina Kira Ga maigirma SA. students matters na Tarauni local government
Da su saka Ido sosai wajen ganin an gudanar da wanan zabe sabo da su gudanar da Adalchi Ga dukk wanda Allah ya baiwa.
Muna so ayii gaggawar A matsayin mu na dilibai da suke makarantu Daban daban muna kira.
Ga maigirma.
Elcom Chiaman Comity.
Da tasaya yayi Adalchi idan kuma ba haka ba zamuyii Allah wadai dashi.
NATIONAL COMVETION...💥
2025/ 2026......🗳️🗳️🗳️🗳️
NATIONAL ASSOCIATIONS OF TARAUNI LOCAL GOVERNMENT STUDENTS (NATALS NATIONAL BODY)
SING BY MURYAR DALIBAN TARAUNI LOCAL GOVERNMENT STUDENTS......📸📸

0 Comments